iqna

IQNA

Shugaban 'yan Shi'a na Bahrain:
IQNA - Ayatullah Isa Qassem a martanin da Iran ta mayar dangane da zaluncin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya bayyana cewa: Matsayin da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta dauka a kan wannan wuce gona da iri ya kasance jajircewa da annabci, wanda ba wai kawai ba ya zubar da mutuncinta, a'a har ma da ci gaba tare da cikakken kwarin gwiwa ga nasarar Ubangiji, kuma ba ta tsoron wani zargi saboda Allah.
Lambar Labari: 3493423    Ranar Watsawa : 2025/06/16

IQNA - An isar da kur'ani mafi dadewa a duniya a hannun hubbaren Imam Husaini da ke Karbala, sakamakon kokarin da cibiyar "Al-Muharraq" mai fa'ida ta ilimi da kirkire-kirkire a kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3493123    Ranar Watsawa : 2025/04/20

IQNA - Al'ummar Bahrain bisa alama sun binne gawar shahidan Sayyid Hassan Nasrallah, marigayi babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon a wani biki.
Lambar Labari: 3492789    Ranar Watsawa : 2025/02/22

Ayatullah Sheikh Isa Qasim:
Qom (IQNA) A cikin wani sako da ya aike dangane da watan Muharram, jagoran 'yan Shi'a na Bahrain ya ce: Jihadin da Imam Husaini (AS) ya yi da kuma gyaran da ya tashi a kai shi ne jagora ga duk wani yunkuri na raya Ashura.
Lambar Labari: 3489539    Ranar Watsawa : 2023/07/26

Tehran (IQNA) Jagoran mabiya Mazhabar Ahlul bait a Bahrain Ayatullah Isa Qasim a cikin wata sanarwa da ya fitar dangane da farkon watan Muharram, yayin da yake ishara da taken Muharram na bana a kasar Bahrain ya ce: Rayuwar Imam Hussaini da maganganunsa su ne hujja. muminai.
Lambar Labari: 3487611    Ranar Watsawa : 2022/07/30

Tehran (IQNA) kungiyoyin Falastinawa sun mayar da martani dangane da ziyarar ministan Isra'ila a kasar Bahrain
Lambar Labari: 3486377    Ranar Watsawa : 2021/10/02

Tehran (IQNA) daruruwan malaman kasar Bahrain ne suka yi tir da ziyarar farko da ministan harkokin wajen Isra’ila ya kai a kasarsu.
Lambar Labari: 3486373    Ranar Watsawa : 2021/10/02

Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen gwamnatin yahudawan Isra'ila ya isa kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3486368    Ranar Watsawa : 2021/09/30

Tehran (IQNA) shugaban mabiya mazhabar Ahlul bait (AS) a Bahrain ya bayyana kafuwar kawancen gwagwarmaya da cewa sakamako ne na juyin Imam Khomeini a Iran.
Lambar Labari: 3485984    Ranar Watsawa : 2021/06/04

Tehran (IQNA) masarautar mulkin kama karya ta kasar Bahrain ta kama adadi mai yawa na mutanen kasar da suka halarci tarukan juyayin arba’in a cikin wannan mako.
Lambar Labari: 3485270    Ranar Watsawa : 2020/10/12

Jami’an tsaro a kasar Bahrain sun kama wani malamin addini saboda nuna adawa da shirin gwanatin kasar na kulla hulda da sra’ila.
Lambar Labari: 3485221    Ranar Watsawa : 2020/09/27

Tehran (IQNA) Jaridar yahudawan Isra’ila ta Yedioth Ahronoth ta bayyana cewa, kulla alaka tsakanin Bahrain da Isra’ila, zai amfanar da Trump da Bin Salman.
Lambar Labari: 3485185    Ranar Watsawa : 2020/09/14

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kare hakkin bil'adama ta kasar Bahrain ta fitar da rahoto a jiya asabar da a ciki ta zargi mahukuntan kasar da take hakkin bil'adama
Lambar Labari: 3482801    Ranar Watsawa : 2018/07/01

Bangaren kasa da kasa, hukumar kare hakin bil-adama ta Amnesty International ta soki kasar Bahrain game da rashin aiki da alkawarin da ta dauka na mutunta hakin bil-adama.
Lambar Labari: 3481874    Ranar Watsawa : 2017/09/07

Bangaren kasa da kasa, Al'ummar kasar Bahrain na ci gaba da bayar da kariya ga babban malamin addinin muslunci na kasar Sheikh Isa Kasim, a yunkurin da masarautar kama karya ta kasar ke yi na neman kame shi tun kimanin watannin biyar da suka gabata.
Lambar Labari: 3481062    Ranar Watsawa : 2016/12/23